Babbar Kasuwar Crypto ta OKX ta Dawo Aiki a Dukkanin Yankin Africa.
Ga wayanda suka dade a crypto sun san zasu iya tuna dalilin da yasa kasuwar crypto ta OKX ta zama zabin mafi yawan yan crypto a Africa, dama duniya baki daya. Wasu daga chikin dalilan sun hada da:
✅ OKX tana listing tokens masu nagarta sosai. Nasan da yawan mu zamu tuna lokachin da nake yayin bada signals sosai, da yanda nake zabo mafi yawan signals dina daga OKX, da kuma irin tarin alkhairai da muka samu daga wayannan signals.
✅ OKX tana saukin chaji idan mutum zai saya ko zai siyar da coins/tokens (trading fees).
✅ Saukin yin P2P. OKX suna kula sosai da bangaren P2P, tareda daukar tsauraran matakai ga duk merchant da suka samu yana kokarin cutar users dinsu.
✅ OKX sun hade exchange da wallet dinsu akan application daya. Babu bukatar dauko applications daban-daban na exchange, dana wallet.
A yanzu, OKX itace babbar kasuwa ta 3 a duniya.
Ga tsofaffin users dinsu, babu bukatar ku sake bude sabon OKX account. Kawai kuyi login na tsohon account dinku, sannan ku sake yin verification (KYC), koda kuwa kunyi abaya. A tsarin OKX, babban laifi ne mutum ya mallaki account sama da daya. Yin hakan zaisa mutum ya rasa dukkan accounts dinsa.
Domin bude account da kasuwar OKX, Ku shiga link dake kasa 👇🏽
https://okx.com/join/94673040
Ko kuma ku dauko application na kasuwar OKX a Playstore ko AppStore, sannan kuyi rijista. A wajen referral code, kusa wayannan lambobin 👉🏼 94673040